«



Lulu da Andalu Zango Na 2, Mun kawo muku babban albishir. Ku saurare mu a 12 ga watan Afrilu, domin kuwa shirin Lulu da Andalu zai zo muku da abubuwan alajab kan manhajar mu ta AREWA24 On Demand Kadai, Ku tuntube mu ta wannan lambar 07060690969 akan whatsapp domin yin rijista. #AREWA24OnDemandGlobalStreamingService a duk inda kuke a fadin duniya. #AREWA24 #Takuce #AREWA24OnDemand #luludaandalu

source

Bir Cevap Yaz

cakir Hakkında

Bir Cevap Yaz

Yorum yapabilmek için girişyapmalısınız.